Kannywood
Ba Neman Suna Yasani Yabon Annabi Ba
Sarah Alicious Wacce Akafi Sani Da (Stephanie Dadin Kowa) Ta Musanta Cewa Domin Neman Suna Ta Yabi Shugaban Halitta, Annabi (S.A.W).
Hakan Ya Samo Asaline Bayan Da Kwanakin Baya Ta Fito Tayi Yabon Annabi, Wasu Su Mata Caaa, Abin Da Yaja Cece Ku Ce Wasu Suna Ganin Tayi Dai Dai Wasu Kuma Na Ganin Batayi Dai Dai Ba.. Neman Suna Ne Kawai Yasata Yabon.
Hakan Ne Yasa Jarumar Ta Fito Ta Kare Kanta Akan Masu Cewa Tayi Yabon Ne Domin Neman Suna..
Bayan Wannan Labarin Akwai Wasu Labaran.