Kannywood

Ba Maishadda Bane Ya Fara Runguma A Hotunan Pre Wedding

Ashe Ba Abubakar Bashir Maishadda Bane Kawai Ya Fara Rungumar A Hotunan Pre Wedding, Wannan Abin Da Yayi Yafi Na Maishadda Muni.

A Lokacin Auren Mawaki Hussaini Danko Shine Yayi Hotunan Da Sufi Na Abubakar Bashir Maishadda Muni, Amma Kuma Meyasa Ba’amasa Caaa Kamar Yanda Akema Maishadda Ba.

Kalla Kuma Yanda Shi Yayi Nashi Hotunan Inda Hotunan Ba Kyan Gani A Matsayinsu Na Musulmai Kuma Hausawa,  Wadanda Ba Hausawa Ba Ma Suna Ganin Rashin Dacewar Irin Waddanan Hotunan Ballantana Hausawa Da Aka Sansu Da Kunya.

Back to top button
error: Content is protected !!