Kannywood

Ayiriri An Daura Auren Aisha Tsamiya

MashaAllah Ya Tabbata Andaura Auren Jaruma Aisha Tsamiya Yau Jumma’a 25/02/2022. Kamar Yanda Muka Sami Labari Daga Majiya Mai Karfi.

Shima Ali Artwork Yau Ne Aka Daura Auren Nasa, Shi Kuma ABuBaKar Bashir Maishadda Bikinsa Da Hasana Muhammad Zuwa Watan Gobe Za.a Daurasa Da Yardar Allah.

Ga Sautin Muryar Shaidun Dasu Tabbatar Da Daurin Auren Na Aisha Tsamiya.

Back to top button
error: Content is protected !!