Kannywood

Ayi Ta6ara Sosai Wajen Wasan Sallan Safara’u

Anyi Ta6ara Sosai Wajen Bikin Sallah Safara’u Da Mr 442 Su Gabatar, Mawakin Ya Gabatar Da Sabuwar Wasan Sallarsa Tare Da Safara’u, Ita Safara’u Bata Dade Da Shiga Harkar Waka Ba. Kuma Tayi Nasarar Shiga Ne Ta Hannun Mr 442.

Zuwa Yanzun Harta Fara Sakin Wakokinta Tare Da Maigidan Nata. Ga Yadda Wasan Sallar Nasu Ya Kasance.

 

Back to top button
error: Content is protected !!