Kannywood

Auwal Isah West Ya Kutuntuma Ma Hadiza Gabon Ashar

Sabon Rikici Ya Barke Tsakanin Jaruman KannyWood, Inda Auwal Isah West Ya Kutuntuma Ma Jaruma Hadiza Gabon Zagi Bisa Caccakan Jarumi Ali Nuhu Da Tayi Akan Shiga Jaruman Big Brother Naija Da Suyi.

Sabbin Hotunan Jaruma Maryam Yahaya Ya Jawo Cece Ku Ce, Inda Jaruman Ke Wallafa Hotunanta A Rame, Hakan Nasa Mutane Maganganu Kala Kala.

Sannan Zakuji Abin Da Ya Faru Da Matar Adam A Zango.

Ga Cikaken Bayanan Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!