Labarai

Auren Wuri Yafi Zinar Wuri Kalli Hotunan

Da Zinar Wuri, Gunda Auren Wuri! Hotunan Wasu Kananan Yara Sunyi Aure, Sun Dauki HanKula Sosai!  An Daura Auren Ango Abubakar Da Amaryarsa Maryam A Jihar Sakoto Nigeria .

Hotunan Sunyi Yawa A Kafan Sada Zumunta, Musanmam Na Facebook, Inda Mutane Su Cika Da Mamaki Ganin Dukanin Yaran Zaiyi Wuya Idan Sun Dara Shekaru Asirin.

Namijin (Ango) Bazai Wuce Shekaru 18 Ba. Inda Macen (Amaryar) Ake Hasashen Bazata Wuce Shekaru 14 Zuwa 16 Da Haihuwa Ba, Muna Musu Fatan Ubangiji Allah Yasanya Alkairi A Zamantakewar Tasu, Kuma Ya Basu Zaman Lafiya Da Zuriya Dayyiba. Amin Summa Amin

Back to top button
error: Content is protected !!