Kannywood

Auren Rahama Hassan Ya Mutu Ta Dawo Fim

SubhanaAllah. Auren Tsohuwar Jarumar KannyWood Rahama Hassan Ya Mutu, Inda Yanzun Ta Dawo Harkar Fim, Jarumar Dai Da Ta Kai Kusan Shekaru 8 Da Aure, Ta Fito Inda Yanzun Haka Taci Gaba Da Harkokinta Na Fim.

Rahama Hassan Dai Kafin Aurenta Tana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman KannyWood Da Suja Zarensu, Inda Taja Manyan Fina Finai Sosai.

Munsami Wannan Labarin Ne Daga Majiyar Tashar Tsakar Gida Na YouTube. Inda Su Wallafa Labarin Mutuwar Auren Jarumar

 

Back to top button
error: Content is protected !!