Kannywood

Auren Jaruma Zahra Diamon Ya Mutu

Auren Jaruma Zahra Diamond Ya Mutu Bayan Watanni Da Daurashi! Muna Samun Labarin Cewa Auren Zahra Diamon Ya Mutu, Bayan Ta Safe Watanni Bakwai A Dakin Mijinta, Duk Da Cewa Har Yau Ba.asan Wa Jarumar Ta Aura Ba, Saboda Itama Auren Sirri Tayi.

Mun Sami Labarin Ne Ta Kafafe Daban Daban, Jarumar Lokacin Da Tayi Aure An Yaba Mata Sosai, Inda Ake Cewa Tana Lokacinta Amma Ta Hakura Tayi Aure, Ashe Dai Abun Bazai Daure Ba.

Ita Jaruma Zahra Daimond Tayi Suna Sosai Musanman Wajen Taka Rawa A Wakokin Bidiyo Na Hausa, Inda Tana Daya Daga Cikin Jarumai Masu Taka Rawa Ta Wannan Fannin.

Ko Menene Ke Jawo Mutuwar Auren Jaruman KannyWood? Bada Jimawa Ba Mukaji Auren Rahama Hassan Ya Mutu Ta Dawo Fim,   Yanzun Ya Tabbata Auren Maryam Malika Ya Mutu

Idan Baku Manta Ba. KusanShekara Daya Kenan BBCHausa Sunyi Hira Da Ita, Domin Sanin Wajeje Jarumar Ga Hirar Mun Kawo Muku.

Back to top button
error: Content is protected !!