Kannywood

Auren Adam Zango Ne Yasa Na Kasa Ci Gaba

Auren Adam A Zango Ne Yasa Na Kasa Yin Farin Jini A Harkar Fim. Inji Matar Adam A Zango Ta Farko Wato Amina Rani.

Ta Bayyana Cewa Inda Bata Aure Adam A Zango Tun Farko Ba. To Da Yanzun Itama Wata Shaharariyar Jaruma Ce A Masana’antar KannyWood.

Anyi Hira Da Ita Inda Take Bayyana Cewa Ita Yanzun Ta Dawo Harkar Fim Da Karfinta.

Ga Cikakken Hirar Da Akayi Da Ita Anan. Inda Ta Bayyana Kudurorinta Da Abin Dake Gabanta Yanzu

Back to top button
error: Content is protected !!