Kannywood

Aure Tsakanina Da Sani Danja Ya Haramta

Baku Fini Son Zaman Aure Da Sani Danja Ba, Yanzun Aure Tsakaninmu Ya Haramta, -: Mansura Isah Ta Maganu Kan Masu Ce Mata Ta Kashe Aureta Da Sani Danja.

Tsohuwar Fitacciyar Jarumar KannyWood Kuma Yar Fafutuka Mansura Isa Ta Magantu Kan Mutanen Da Suke Cewa Ta Kashe Aure Ta Fito Tana Gantali, Inda Ta Mayar Musu Da Martani A Wani Hira Da Akayi Da Ita A Mujallar Fim, 

Ta Bayyana Cewa Ita Kanta Ba Son Ranta Bane Zata Rabu Da Mijinta, Illa Cewa Kaddara Ce Ta Gifta Kan Rabuwar Tasu,

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!