Audio Video
AUDIO+VIDEO: Yamu Baba – Sai Ka Sakeni

Yamu Baba Zainab Sambisa, Tare Da Jaruma Maryam. Sun Sake Dawowa Da Sabuwar Wakar Su Na Barkwanci Mai Suna “Sai ka Sake ni”
Wannan Videon Sunyi Shi Na BarKwanci Ne. Amma Kuma Akwai Wa’azantuwa A Tattare Dashi, Ta Yanda Yake Nunama Mata Su Dinga Hakuri Da Mazajensu







