Audio VideoM ShareefVideo
AUDIO+VIDEO: Umar M Shareef Nadeeya Song
Sauke Tare Da Kallan Videon Wakar Fim Din “AUDIO+VIDEO: Umar M Shareef Nadeeya Song” Fim Din Nadeeya Dai Fim Ne Da Umar M Shareef Tare Da Rahama Sadau Su Taka Rawa A Shirin.
Mun Taba Kawo Muku Audio Na Fim Din Wanzun Kuma Mun Sami Damar Kawo Muku Video Din Wakar Fim Din. Sai Dai Wakar Farko kenan Na Fim Din. Saura Kuma Videon Waka Na Biyu.
Idan Kun Rasa Wakar Audio Din Ko Kuma Baku Dashi Auke Shi Daga Nan.
MUSIC: Umar M Shareef Nadeeya Song 1
MUSIC: Umar M Shareef Nadeeya Song 2