Audio VideoM ShareefNura M Inua
AUDIO&VIDEO: Nura M Inua Ft- Umar M Shareef – SarKi Goma Zamani Goma

Nura M Inua Ft- Umar M Shareef – SarKi Goma Zamani Goma
Sauke Wakar Nura M Inua Mai Suna “SarKi Goma Zamani Goma” Wannan Wakar Yayita Ne A Cikin Shirin SarKi Goma Zamani Goma. Wakar Da Umar M Shareef Da Kuma Shamsu Dan Iya Su Taka Rawa.
Sai Kuma Sabbi Da Tsoffin Jaruman Kannywood Su Taka Rawa.. Kamar Irinsu, Maryam Yahaya, Amal Umar, Rayya Kwana Casa’in, Minal Ahmad, Aisha Najamu Izzar So, Khadija Yobe. Da Sauransu.
Kalla Tare Da Sauke Wakar Ji Dana Gani Cikin Wayoyinku.







