Audio VideoM ShareefVideo
AUDIO+VIDEO: M Shareef Ft Abu Sadeeq – Jamila
Sauke Tare Da Kallon Wata Sabuwar Zazzafar Wakar Hadin Guiwa Na “Umar M Shareef Ft Abu Sadeeq Jamila Song” Wakar Ta Jamila Wakace Da Aba Sadeeq Ya Shiryata Tare Da M Shareef.
Wakar Sunyi Na Jinta Tare Dana Kallo. Inda A Videon Kallon Mawakan Su Fito Su Taka Rawa Ciki Harda Matashiyar Kyakyawar Karumar Kannywood Wacce Take Jan Zarenta A HarKar. Wato Maryam AB Yola.
Saukeke Tare Da Jin Wakar Domin Jin DadinKu.
Good