Audio Video
AUDIO+VIDEO: Lilin Baba Duniya
Lilin Baba Bayan Sake Wakarsa Ta Lilin Baba Xee Yanzun Ya Sake Dawo Mana Da Wata Sabuwar Zazzafar Wakar Ji Dana Kallo, Mai Suna “Duniya“
Wakar Duniya Wakace Da Yayita A Matsayin Wa.azi Da Yanayin Da Rayuwar Wasu Ke Tafiya Abun Tausayi.
Sauke Wakar Ku Saurara Tare Da Kalla.