Audio Video
AUDIO+VIDEO: Hamisu Breaker Ft. Bello Sisqo – Fati
Hamisu Breaker Tare Da Bello Sisqo Sun Saki Sabuwar Zazzafar Wakarsu Mai Suna “Fati” Wakar Sun Fara Sakin Audio Dinta.
Yanzun Kuma Sun Saki Videonta, Videon Wakar Tayi Kyau Sosai.