Audio Video
AUDIO+VIDEO: Ali Jita – Super Star
Sauke Tare Da Kallon Video Sabuwar Wakar Ali Jita, Wakar Mai Taken Super Star.
Wakar Ya Saketa Ne Tare Da Video Dinta, Videon Wakar Ya Shiryata Ne A Birnin London.
Mawakin Yayi Kokari Yazo Da Wani Irin Sabon Salon Kalar Videon Da Ba.a Saba Ganin Irinsu Ba.. Musanman Ma A Duniyar Wakar Hausa.
Garzaya Ku Sauke Audio Da Kuma Videon
Kalli Videon A YouTube