Audio Video

AUDIO + VIDEO: Yamu Baba – Matar SarKi Ft Zainab Sambisa

Yamu Baba – Matar SarKi Ft Zainab Sambisa & Abubakar S SheHu.

Kamfanin 3sp Na Garin Jos Masu Shirya Wakokin Barkwanci, Wannan Karon Ma Sunzo Muku Da Wata Sabuwar Salon Wakar Bankwanci.

Mai Suna “Matar SarKi” Wanan Wakar Yamu Baba Tare Da Amaryarsa Na Sambisa Wato Zainab Usman Sambisa Sai Kuma Mashiryin Shirin Da Kamsa Wato Abubakar S Shehu Ne Su Fito Su Taka Rawa.

DOWNLOAD AUDIO

DOWNLOAD VIDEO

Back to top button
error: Content is protected !!