Audio VideoUmar MBVideo

AUDIO & VIDEO: Umar MB – Ladidi Song

Umar MB Ladidi

Mawaki Umar MB. Ya Saki Waka Karo Na Biyu Mai Suna “Ladidi” Wannan Wakar Itace Wakar Da Mawakin Yayi Ake Amfani Da Ita A Cikin Shirin Nan Mai Dogon Zango “Na Ladidi”.

Wakar Itace Na Cikin Shirin Na Ladidi Season 3, Inda Samari Guda Biyar Aketa Kai Ruwa Rana Duka Akan Ladidi.

Jaruman Dasu Taka Rawa A Cikin Wakar Sun Hada Da. Yusuf Guyson (Osama), Yusuf Lazio,(Na Ladidi) Abale, (Mai Duna) Deeni Yarima,(Zakiru) Nura Obi, (Dan Allo) Sai Ita Jarumar Fatima Hussain, (Ladidi).

Ku Sauke Audio Da Videon Wakar Ku Saurarar Ku Kalla Domin Jin DadinKu.

DOWNLOAD AUDIO NOW

DOWNLOAD VIDEO NOW

3 Comments

Back to top button
error: Content is protected !!