Audio VideoM Shareef
AUDIO & VIDEO: Umar M Shareef – So Ya Shigeni
Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna “So Ya Shigeni” Wakace Da Yayita Tare Da Wasu Sabbin Yan Matan KannyWood, Dasu Hada Da Minal Ahmad, Humaira, Amal Umar, Ruki Alim.
Kalla Tare Da Sauke Wakar Cikin WayoyinKu Domin Jin DadinKu.