M ShareefVideo

AUDIO & VIDEO: Umar M Shareef – Da Soyayya

Da Soyayya

Sabuwar Bidiyon Wakar Umar M Shareef Mai Suna “Da Soyayya” Wannan Audion Wakar Umar Din Ya Jima Da Sakinta, Yanda Zuwa Yanzun Ma Wasu Sun Fara Mantawa Da Ita.

Yanzun Yayi Nasarar Sakin Bidiyon Wakar, Inda Wani Matashi Mai Suna Ismail M Shareef Tare Da Habiba Shehu Su Taka Rawa A Wakar.

DOWNLOAD AUDIO NOW

DOWNLOAD VIDEO NOW

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button