Audio VideoM ShareefVideo

AUDIO & VIDEO: Umar M Shareef – “Babu Nadama” Sirrin Zuci

Umar m shareef babu nadama

Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna “Babu Nadama” Wannan Wakar Anyita Ne Cikin Wani Series Mai Suna Sirrin Zuci, Wanda Mutane Da Dama Sun Dade Suna Jiran Wakar.

Wakar Tayi Dadi Sosai. Sannan Kuma Wanda Suyi Rawar Cikin Wakar Suma Sunyi Kokari.

Ku Sauke Audion Wakar Saikuma Ku Kalla Videon Ta DagaYouTube.

DOWNLOAD MP3 NOW

Back to top button
error: Content is protected !!