Audio Video

[AUDIO VIDEO] Tijjani Gandu | Abba Gida Gida Abba Full Audio And Video

Wannan Itace Cikaken Audio Da Bidiyon Wakar Tijjani Gandu, Wanda Yama Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano Wato Abba Kabir Yusuf, (Abba Gida Gida Abba),

Wakar Tayi Farin Jini Sosai Musan Man A Wajen Matasa Maza Da Mata, Sannan Ma Shiryin Wakar Shima Yayi Namijin Kokari Bisa Yanda Ya Tsara Da Kuma Tafiyar Da Wakar ..

Yau  ( A Wannan ShaFin Namu Na HausaMini.Com) Mun Kawo Muku Wakar Naji Da Kuma Na Gani (Audio And Video) Kusha Kallo Da Saurare Lafiya…

DOWNLOAD MP3

Kalla Video A YouTube

Back to top button
error: Content is protected !!