Musics

AUDIO + VIDEO: SarKin Waka – Sai Mun Bata Wuta

Sai Mun Bata Wuta

Sabuwar Wakar Da Nazir SarKin Waka Yama Atiku ABuBaKar Dan Takarar Shugaban Kasar Nigeria A Jam’iyyar PDP, SarKin Waka Dai Da Alamu Ya Fita Daga Tafiyar Tsintsiya Ya Koma Ta Lema.

Cikin Wakar SarKin Wakar Mawakin Ya Caccaki Jam’iyyar Ta APC Inda Ya Yabe PDP. Inda Yake Cewa “Sai Mun Bata Wuta” Atiku Taso Gyara Kasa.

Sai Dai Mutane Da Dama Suna Ganin Kamar Wannan Abun Kunya Ne Mawakin Yayi,

DOWNLOAD VIDEO NOW

audio Sai Mun Bata Wuta by SarKin Waka

DOWNLOAD MP3

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button