Audio Video
AUDIO & VIDEO: Lilin Baba – Mata Official

Lilin Baba Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Suna “Mata” Wakar Naji Ne Dana Kallo. Inda Ya Hada Tare Da Da Muhammad Meleri, Aliyu Haidar, Ummi Rahab, Azima Gidan Badamasi.
Wakar Anyita Ne Cikin Salon Kauye, Sannan Wakar Tayi Dadi Kuma Ta Bada Ma’ana Sosai.







