AUDIO & VIDEO: Lilin Baba – Kalar Aure Ft. Umar M Shareef, A Wamba And Denzeen Arewa, And Murja Ibrahim.
Lilin Baba Sabuwar Wakarsa Mai Suna “Kalan Aure” Sakar Nashi Na Hadin Guiwa Tare Da “Umar M Shareef, A Wamba And Denzeen Arewa, Tare Da Murja Ibrahim” Wakar Tasu Tayi Dadi Kuma Tayi Kyau Sosai, Sauke Wakar Ku Ji Tare Da Kalla Domin Jin DadinKu.