Audio VideoHamisu Breaker
AUDIO & VIDEO: Hamisu Breaker – So GasKiya Ne
Sobon Wakar Hamisu Breaker Mai Suna “So GasKiya Ne” Wakar Daga Kamfanin Maishadda Global Resources Su Dauki Nauyin Daukar Video, Mawaki Hamisu Breaker Ne Ya Raira Wakar Kuma Ya Sami Damar Taka Rawa A Wajaf Tare Da Hadin Guiwar.
Aisha Najamu, Amal Umar, Minal Ahmad, Asmee Wakili, Samha M Inua, Sadiya Sosai, Hafeeza Hussaini, Fandy, Rukky Alim.