Audio Video
AUDIO + VIDEO: Fresh Emir – A Yau S02 Episode 1 (Yan Arewa)
Fresh Emir Wanda Akafi Sani Da Aku Mai Bakin Magana. Ya Sake Zuwa Mana Da Wata Zazzafar Wakar Sa Wacce Ta Bada Mamaki.
Wakar Yayita Ne Cikin Fushi Domin Mutanen Arewa, Da Yanda Shuwagabannin Mu Suka Dauke Mu
Da Kuma Irin Matsalolin Da Suke Faruwa A Arewa Ta Yanda Shugabannin Ke Nuna Mana Halin Ko In Kula.