Ungategored
[AUDIO& VIDEO] Ali Jita – Hadiza
Saukar Da Wakar Ali Jita Mai Taken HADIZA Wakar Yayita Ne Wa Mai Suna HADIZA, Ya Yabeta Sannan Ya Kwarzantata A Wakar.
Kadan Daga Baitocin Wakar
* Sannu Hadiza, Hadiza Sannu Baiwar Allah,
* Karatun Boko Akwai Karatun Sallah,
* Ilimi Yayi FARIN Jini Yasa Kin Wala,
* Natsuwa Dubi Jikin Khadija Bata Wahala,
* Ga MuKamai Allah Ya Baki Dole Ki Wala,
* Ga FARIN Hali Gun Hadiza Ba Matsala
Kalli Video A YouTube