Audio Video
[AUDIO VIDEO] Ali Jita Ft, Nazaifi Asnanic, Ft Ado Gwanja MURUS Full Song
SauKar da Sabuwar Wakar Hadin Guiwa Wanda Shahararrun Mawakan Hausa Irin Su Ali Jita, Nazifi Asnanic, Ado Gwanja, Hussaini DanKo, Ibrahim Ibrahim, Dadai Sauransu,
Su Shiryata Mai Taken “MURUS” Wakar Sun Shiryatane Ga Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Ahmed El Rufa’i Da Kuma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Akan Sake Zabansu Da Zarcewa Da Suyi Akan Kujeransu
Saukar Da Wakar Domin Jin DadinKu
Kalla Videon A YouTube