Ungategored
AUDIO : Nazir M Ahmad – Ana Tayi Muna Taji (Official Audio)
Wannan dai wata sabuwa waka ce wanda sarkin waka nazir m ahmad ya fitar a matsayin goron sallah ga masoyansa.
A gaskiya wannan waka tayi dadi sosai wanda ita kunka jita zaku gaskata zance na da kuma sallamawa ga sarkin wakar sarkin kano.
@HausaLoaded.Com