Kannywood

Asirin Nazir Sarkin Waka Ya Tonu

Allura Ya Tono Garma, Nuhu Abdullahi, Mustapha Nabiraska Da Dr, Sambo. Sun Fasa Kwai. Inda Su Tonawa Sarkin Waka Asiri.

Bayan Da Nazir Sarkin Waka Ya Fito Ya Caccaki Yan KannyWood Akan Hirar Da Akayi Da Ladin Cima Na Cewa Da Tayi Idan Nayi Fim Kwata Kwata Naira #3000 Ko #5000 Ake Bani

Inda Sarkin Wakan Yace Masu Shirya Fina Finai Na Masana’antar KannyWood Su Dinga Biyan Jaruman Da Suke Dauka Hakkinsu.

Nan Ne Jaruman Su Fito Suna Kare Kansu Akan Caccakan Da Sarkin Wakan Ya Musu. Wasu Daga Cikin Jaruman Sun Harsala Sosai. Inda Sukace Shima Dan Uwan Sarkin Wakan Ba Biyan Hakki Yakeyi Ba.

Jarumai Kamar Su Nuhu Abdullahi, Dr. Sambo Da Kuma Mustapha Nabiraska Suyi Bayani. Ga Cikakken Hirar Da Akayi Dashi Anan.

Back to top button
error: Content is protected !!