Kannywood

Asirin Malam Ali Kwana Casa’in Ya Tonu. Inda Ake Zarginsa Da Auren Sirrin

Asirin Malam Ali Kwana Casa’in Ya Tonu. Inda Ake Zarginsa Da Auren Sirrin Adadin Matansa Sun Kai Bakwai Zuwa Takwas. A Lokaci Guda.

An Bankado Asirin Jarumin Fina Finan Hausa, Saheer Abdul Wanda Afi Sani Da Malam Ali Kwana Casa’in, Inda Ake Zargin Shi Da Auren Wuce Qa’ida.

Cikin Zarge Zargen Da Ake Masa Sun Hada Da Auren Sha’awa, Da Auren Jari Ko Kuma Muce Auren Yaudara A Asirce. Malam Aliyu Yakanyi Amfani Da Damarsa Kan Mace Ya Aurenta. Tare Da Kwashe Dukiyarta Daga Baya Kuma Yana Iya Rabuwa Da Ita, Cewar Babiana Waziri (Queen Of Update) Ta Tiktok.

Wannan Lamarin Ya Faru Ne Yayin Da Ake Tsaka Da Gurmin Da Yamushin Auren Gfresh Da Sayyada Sadiya Haruna.

Mun Samo Muku Bidiyoyin Yadda Lamarin Na Malam Ali Ya Kasance.

 

Back to top button
error: Content is protected !!