Kannywood

Ashe Salma Kwana Casa’in Tananan Bata Mutu Ba

Wata Sabuwa! Ashe Salma ‘Yar Gidan Bawa Maikada Na Kwana Casa’in Bata Mutu Ba Tananan Da Ranta A Cikin Shirin Na Kwana Casa’in. Anda Cece Ku Cen Cewa Wai An Cire Jarumar A Cikin Shirin Na Kwana Casa’in Bayan Angano Bata Da Tarbiyya.

Dalili Kuwa Anga Jarumar Ta Mutu A Karshen Kwana Casa’in Zango Na 5, Sai Mutane Suka Dinga Daurawa Kan Cewa Cireta Akayi A Cikin Shirin Ganin Cewa Tana Da Rawar Kai Da Yawa.

Shirin Kwana Casa’in Mai Dogon Zango Yananan Ya Kusan Dawowa Domin Kuwa Sun Bada Sanarwar Zasu Dawo Nan Da Watan Hudu Na Shekarar 2022.

Ga Bayanin Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!