E News

Ashe Mijin Chuchu Yaron Shago Ne A Kasuwar Kwari

TIRƘASHI: Ashe Gidan Da Hafsat (Chuchu) Ke Zaune Da Mijinta Darajarsa Ya Haura Naira Miliyan Ɗari Uku, Kuma Motarta Ta Haura Naira Miliyan 30 A Wani Bincike Da Gidan Rediyon Freedom Kano Ya Gudanar

Kazalika An Bayyana Cewar Mijinta Dayyabu Yaron Shago Ne Shi A Kasuwar Kwaro Dake  Garin Kano, Wanda Albashinsa Na Wata Bai Haura Naira Dubu 40 Zuwa 50 Ba.

Hakan Na Zuwa Ne Bayan Da Ake Kan Binciken Musabbabin Dalilin Da Yasa Hafsat Chuchu Ta Hallaka Nafi’u Wanda Ake Zargin Kishi Ne Yasa Tayi Wannan Aika Aikan.

To kun ji fah…

Back to top button
error: Content is protected !!