Kannywood
Ashe Abin Da Yasa Sarkin Waka Jin Haushin Nafisat Kenan
Ashe Wannan Dalilin Ne Yasa Nazir Sarkin Waka Yin Fushi Da Kuma Jin Haushin Nafisa Abdullahi, Baban Cinedu Ya Fasa Kwai Inda Yayi Cikakken Bayani,
Rigimar Dai Wasa Wasa Tanata Girma Tare Da Canja Salo. Inda Yanzun Haka Wasu Jaruman KannyWood Wanda Maganar Bai Shafesu Ba. Sun Ma Sun Fara Tsoma Baki A Ciki.
Zuwa Yanzun Dai Ananan Anata Musayar Yawu, Inda Har An Fara Tone Tone.. Baban Cinedu Shima Yayi Nashi Maganar. Ga Bidiyon Bayanin Nasa Anan.
Ku kunsan kunada matsala. Kudaina asigili kowa da kowa muji tsoran allah. Aduk lamuran mu. Munsan ko yaushe zamu koma ga allah. Daga mohammed bukar maiduguri
Ahmad