Kannywood
Asalin Rigimar Isa A Isa da Sadiya Haruna
An Tasa Keyar Sayyada Sadiya Haruna. Gidan Gyara Hali, An Bayyana Asalin Dalilin Rigimar Da Yasa Aka Tura Sadiya Harunar Gidan Gyara Hali.
Tun Farko Dai Sadiya Haruna Tayi Fada Da Tsohon Ubangidan Nata Wato Isah A Isah
Ga Cikakken Bayani Na Inda Rigimar Ta Samo Asali.