Kannywood

Anyi Sulhu Tsaknain Hukumar Tace Fina-Finai Da Arewa24

Anyi Sulhu da hukumar tace fina-finai da ta shar Arewa24 Hukumar tace fina-finai ta jihar kano tace ta cimma matsaya da Tashar Arewa24.

Cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban hukumar Isma’il na Abba Afakallahu wanda ya aikewa tashar freedom radiyo dake kano inda ya yabawa tashar Arewa 24 bisa karbar shawarar hukumar da kuma yin gyare gyaran da hukumar tai Mata.

Idan za ku iya tunawa a ranar Talata ne dai hukumar tace fina-finai ta dakatar da haska shirin kwana casa’in da gidan Badamasi.

Wanda a cewar shugaban hukumar ya bayyana cimma ma tsaya da tashar bisa cire wasu gurare da bai dace tashar tana sanyawa ba, a cewar hukumar.

Back to top button
error: Content is protected !!