Video

Anyi Gwanjon Zawarawan KannyWood

Jaruma Rashida Mai Sa.a, Shugabar Zawarawar Kannywood, Ta Fitar Da Gwanjon Zawarawar Kannywood Din. Inda Tace Ga Masu Son Aurensu Su Fito Su Maganu.

Cikin Zawarawan Harda Jarumar Izzar So Wato Hajiya Nafisa (Izza), Jamila Nagudu, Hadiza Kabara, Hauwa Waraka. Da Kuma Wasu Da Dama.

Ga Masu Bukata Sai Ku Duba Naku Kuma.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Back to top button