Kannywood
Ansa Ranar Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab
Abun Dadi! Ansa Ranar Auren Mawakin Nan Lilin Baba Da Jaruma Ummi Rahab, Inda Jaruman Su Fara Soyayya Kamar Wasa Wasa.
Masoyan Dai Sun Fara Soyayya Ne Tun Bayan Rigimar Daya Faru Tsakanin Ummi Rahab Da Ubangidan Nata Wato Adam A Zango,.
A Dayan Bangaren Kuma Aikai Kayan Lefen Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad, Wanda Za.ayi Auren Nasu A Cikin Watan Uku 13/03/2022.