Labarai

Ankama Mutumin Daya Sace Hanifa Ya Kasheta

Innalillahi Wa’innaillahir  Raji’un! Duniya Ina Zaki Damu, Ankama Mutumin Daya Sace Hanifa ‘Yar Tsahon Shekaru Bakwai Da Haihuwa. Daga Baya Ya Kasheta Ya Birne Ta.

Shi Wannan Mutumin Malaminta Ne Na Makaranta Amma Ya Aikata Wannan Mummunar Aikin.

Yanzun Haka Yan Sandan Jihar Kano Sunyi Nasarar Kamashi. Inda Yayi Bayani Dallah Dallah Yanda Ya Sace Yarinyar Da Kuma Yanda Ya Kasheta.

Allah Yasa Mufi Karfin Zuciyarmu..

Ga Bidiyon Yanda Azzalumin Ke Bayani Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!