Labarai

Ankai Mummunar Hari Jirkin Kasan Kaduna To Abuja

Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un. Yadda Masu Garkuwa Su Tada Bam Su Hallaka Tare Da Kwashe Wasu Fasinjojin Jirgin Kasan Kaduna Zuwa Abuja. Lamarin Ya Faru Ne Ranar Litini 28/03/2021.

Inda Mutane Wasu Su Mutu Wasu Kuma Su Jikkata, Izuwa Yanzun Dai Wanda Basu Rasu Ba Suna Asibiti Inda Ake Kula Dasu. Tun Ba Wannan Karon Ba. Ansha Kaima Jirgin Farmaki. Sai Dai Basu Taba Masa Barna Irin Na Wannan Karon Ba.

Wadanda Su Rasu Muna Fatan Allah Ya Jikansu Da Rahma. Wanda Kuma Su Jikkata Allah Ya Basu Lafiy Su Kuma Wanda Aka Kwashe Shu Allah Ya Kubutar Dasu Amin.

Gadai Yadda Lamarin Ya Kasance.

 

Back to top button
error: Content is protected !!