M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef Ashe Zamuga Juna


SauKe Wakar Umar M Shareef Mai Taken Ashe Zamuga Juna,    Sabuwar Wakar Dai Yayita Ne Cikin Wani Sabon Qayataccen Shiri Mai Suna Ashe Zamuga Juna,

Wannan Shirin Umar M Shareef Tare Da Wasu Jaruman Ne Suka Fito Su Bada Gudun Mawa Wajen Hada Shirin…   

– Wakar Tayi Dadi Musanman Ma Ga Masoya,  
– Ga Kadan Daga Baitocin Wakar   
– Soyayya Muka Faro Ni Dake,
– Kamar Wasa Munyi Sabo Dake,  
– Kullun Burina Inyi Arba Dake,  
– Ashe Zamu Gana Dani Dake,  
– Duba Yau Ganinan Dab Dake,   
– Murna Na Rassa Ya Zanayi

Back to top button
error: Content is protected !!