Labarai

Anaci Gaba Da Ceto Mutanen Da Kwale Kwale Ya Nitse Dasu

Ana Cigaba Da Aikin Ceto Bayan Kwalwkwale Ya Kifi Da Mutum Sama Da 30 A Jihar Jigawa

Haɗarin kwalekwalen ya abku ne a daren jiya Lahadi a ƙauyen Kalgwai na ƙaramar hukumar Auyo.

Mutanen sun gamu da ajalin su ne a hanyar su ta dawowa daga cin kasuwar garin Gujungu na karamar hukumar Taura cikin dare inda jirgin kwale kwale da suke ciki ya kife.

Jirgin ya kife da mutane 30 amma zuwa yanzu an tabbatar da mutuwar mutane uku ciki har da jariri, a lokacin da ake cigaba da aikin ceto yayin da ake cigaba da neman wata mace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!