Kannywood

Ana Tunanin Umma Shehu Ta Shiga Hannun Yan Hisba

Ana Tunanin Jaruma Umma Shehu Ta Shiga Hannun Yan Hisba Bisa Qazafin Mazinata Data Qaga Musu, Inda Jarumar Jiya Ta Fito Ta Caccaki Yan Hisba Bisa Kama Sadiya Haruna Da Sukayi.

Umma Shehu Ta Fito Tayi Kalaman Batanci Ga Yan Hisba Inda Take Cewa “A Cikin Yan Hisba Ma Akwai Mabiya Mata Amma Bazata Kama Suna Ba” 

Ga Cikakken Bidiyon Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button