Ana Tunanin Fasa Auren Ummi Rahab Saboda Wannan Dalilin
TirKashi! Ana Tunanin Fasa Auren Jaruma Ummi Rahab Da Mawaki Lilin Baba Saboda Wasu Boyayyun Hotuna Dasu Bayyana. Wannan Hotunan Dai Sun Bayyana Ne A Wayewar Garin Ranar Asabar.
Inda Bayyanar Hotunan Su Jawo Cece Ku Ce, Wasu Mutane Sunyi Zargin Jaruma Ummi Rahab Din Tayi Wadannan Hotunan Ne Da Wani Tsohon Saurayinta, Inda Hotunan Su Bayyana, Anga Jarumar Tare Da Wani Sunyi Hotuna, A Hotunan Wasu Daga Ciki Ta Kama Jikin Wanda Suyi Hoton Tare.
Bayyanar Hotunan Ne Yasa Aka Fara Cece Ku Ce Ganin Cewa Bikin Jarumar Da Kuma Mawaki Lilin Baba, Za.ayishi Ne Bayan Sallah. Inda Mutane Ke Ganin Hakan Bai Dace Ba, Domin Idan Lilin Baba Yaga Wadannan Hotunan Ranshi Bazai So Ba. Sannan Zai Iya Fushi Yace Ya Fasa Auren Nata..
Hhhhh.. Shin Menene GasKiyar Wannan Lamari, Kalla Bidiyon Nan Domin Saurara Tare Da Kallon GasKiyar Lamari Akan Wadannan Hotunan.