Kannywood

An Sauke Alkur’ani Tare Da Yanka Rakuma Biyu A KannyWood

Bidiyon Yanda Mawaki Rarara Ya Yanka Rakuma Da Jan Ragamar Sauke Alkur’ani A KannyWood Domin Addu’o’in Zaman Lafiya A Kasar Nan. A Cikin Satin Da Muke Ciki Ne Dai Mawakin Ya Jagoranci Wannan Abun Alkairi.

Inda Aka Yanka Rakuma Biyu Ayi Sadaka, Tare Da Karatun Alkur’ani Na Nemawa Kasar Nigeria Sauki Daga Tabarbarewar Tsaro Da Kasar Ke Fama Dashi. Taron Dai Jaruman KannyWood Da Dama Ne Su Halarta, Inda Ya Hada Maza Da Mata.

An Kuma Gayyato Wasu Makarantan Alkur’ani Mai Girma Daga Wajen KannyWood, Mun Kawo Muku Bidiyon Yadda Taron Ya Kasance.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button