Kannywood
An Sanar Da Mutuwar Ummee Zee Zee
Innalillahi Wainna Illaihir Rajiun: An Sanar Da Rasuwar Tsohuwar Jaruma Ummi Ibrahim Wacce Akafi Sani Da Ummee Zee Zee, Inda Akayi Sanarwar A Shafinta Na Instagram.

Kwanakin Bayan Nan Ne Dai Aka Samu Labarin Jarumar Tana Kokarin Kashe Kanta, Dalilin Damfararta Wasu Makudan Kudade Da Akayi Naira Na Gugan Naira Har Milliyan Arba’in Da Biyar,
Sai Dai Har Yanzun Bamu Sami Gamsashshen Labari Akan Batun Mutuwar Nata Ba..
Shiga Domin Katanta Cikaken Labarin Anan.







