Kannywood
An Sami Sulhu Tsakanin Nazir Ahmad Da Yan KannyWood
Sulhu Alkairi Ne! Daga Karshe Dai An Sami Sulhu Tsakanin Nazir Ahmad SarKin Waka Da Kuma Daractoci Da Furodusoshi, Sai Kuma Masu Fada Aji A Masana’antar KannyWood.
Anyi Sunhu Ne Bayan Wata Goguwar Rigima Data Tashi A Cikin Masana’antar KannyWood Kan Cece Kucen Hirar Da Akayi Da Baba Tambaya Tare Da BBCHausa.
Anyi Sulhun Ne A Gidan Nazir SarKin Waka. Ga Yanda Sulhun Ya Kasance.







