Labarai
An Sake Mawaki Mr442 Tare Da Ola Of Kano
An Sako Mawaki Mr442 Tare Da Abokinsa Ola Of Kano, Daga Kurkukun Kasar Niger Bayan Fiye Da Shekara Suna. GarQame!
Mawakan Biyu Dai Sun Hadu Da Iftila’i Ne A Kasar Ta Niger Inda Hukumomi A Kasar Suyi Ram Dasu Tare Da Garqamesu, Sun Kai Kimanin Fiye Da Shekara Daya A Garqame. Inda Yanzun Allah Ya Nufa An Sake Su.







